Latest
A zaben shekarar nan, wasu daga cikin ‘ya ‘yan manyan Najeriya sun nemi kujerun siyas, za a ji yadda ‘Ya ‘Yan Gwamnoni da Saatoci suka kaya a zabukan na bana.
A madadin kwamitin yakin neman zaben shugaban kasa, Dele Momodu ya ce PDP za ta shiga kotun zabe, akwai kwararrun Lauyoyin da a shirye suke da su taimaka masu.
An dakatar da shugaban jam'iyyar APC bisa zargin ya zabi dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar PDP Atiku Abubakar a zaben shugaban kasa da aka yi ranar Asabar.
Tsohon mataimakin shugaban kasa, Alhaji Atiku Abubakar, ya ce ko kaɗan b ashi da labarin cewa Tinubu ya kafa kwamitocin da zasu nemi sulhu da yan takara 2023.
Wasu matasa sun shiga tasku yayin da suka fasa kofar kantin siyayya na Shoprite a jihar Oyo. An bayyana abin da za ayi musu a yanzu bayan zaman kotu a yau.
Jam'iyyar New Nigeria Peoples Party (NNPP) tayi kiran da a soke zaɓen shugaban ƙasa na 2023, wanda hukumar zaɓe mai zaman kanta ta ƙasa (INEC) ta gudanar..
Jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP) a jihar Sokoto, ta yi kira ga mambobin ta da su tabbatar sun yi duk mai yiwuwa wajen tsare ƙuri'un su a ranar zaɓen.
Shugaban jam'iyyar All Progressives Congress (APC) na ƙasa, Abdullahi Adamu, ya caccaki jam'iyyun PDP da Labour Party. Shugaban yace akwai wata maƙarƙashiya.
Wani bawan Allah ya riga mu gidan gaskiya bayan ya yanke jiki ya fadi matacce sakamakon rikici da suka yi da wani ma'aikacin kanti kan wurin fakin din mota.
Masu zafi
Samu kari