Latest
Kungiyar masu sana'ar POS a fadin tarayya sun bayyana cewa wannan tsari da ya haddasa karanicn Najeriya a fdin tarayya ya jefasu cikin wani irin hali na kunci.
Dakarun sojojin na Operation Whirl Punch, da Dakaru na musamman na Bataliya ta 167 sun kashe wani dan ta'adda a Kaduna, sun kuma ceto mutane 14 daga aka sace.
Ministan Shari'a kuma Antoni Janar, Abubakar Malami, yace sauya fasalin Naira da babban bankin Najeriya CBN tayi ya rage matsalar garkuwa da mutane a kasa.
APCPDP: An Dakatar da Shugaban Jam'iyyar APC na Niger Saboda Dangwalawa Atiku Kuri'a da Yayi Kuma Miyar Makota Dadi, Ai Kuwa Nan Take Aka Dakatar Dashi Kuwa
Tirkashi: Wane Mutum Inji Mutuwa, Daga Gama Zabe Buhari Ya Keta Hazo Zuwa Qatar Taron Majalisar Ɗinkin Duniya Na Kasashe Da Aka Saba Yi Sau 1 Duk Shekara Goma
Wata kungiyar haɗa kan kasa da zaman lafiya mai dorewa ta roki hukumar zabe mai zaman kata ta ƙasa INEC ta bayyana abinda ya sa bata dora sakamako a Firtal ba.
Nan da kusan watanni uku ake sa ran za a rantsar da sabuwar majalisar tarayya. Za a samu sababbin Sanatoci da ‘Yan majalisar da suka doke wadanda suka dade.
Volodymyr Zelenskyy, shugaban kasar Ukraine, ya shiga jerin shugabannin kasashen duniya da suka taya zababben shugaban Najeriya, Bola Tinubu, murnar cin zabe.
Gwamnan jihar Ribas, Nyesom Wike, ya goyi bayan hukuncin da Kotu mai daraja ta farko a kasar nan ta yanke na tsawaita amfanin tsoffin takardun naira zuwa Dis
Masu zafi
Samu kari