Latest
Nasir El-Rufai ya zargi Gwamnan babban banki da AGF da hannu wajen yaudarar Shugaban kasa, ya ce duk da mugun nufin da aka yi, jam’iyyarsu ta APC ta lashe zabe.
Wasu kungiyoyin fafutuka guda biyu sun gudanar da bincike domin yin hasashen wanda zai lashe zaben gwamnonin Najeriya da za'a gudana a jihohin 28 wannan watan.
Kotun daukaka kara a Najeriya ya ce ya ba Atiku da Obi damar su duba dukkan takardun da aka yi amfani dasu wajen yin zaben shugaban kasa na wannan shekarar.
Tsohon gwamnan jihar Ekiti, Ayodele Fayose, ya karyata cewa ya fita daga jam'iyyar Peoples Democratic Party, PDP, duk da ya ce yana matukar girmama Bola Tinubu.
Bankunan Najeriya sun bayyana cewa, babban bankin CBN kadai za su saurara a yanayi irin wannan na yadda kotun koli ya ce a ci gaba da kashe tsofaffin Naira.
Jam'iyyar Social Democratic Party (SDP) ta ce ba za ta tafi kotu ba don kallubalantar sakamakon zaben shugaban kasa na ranar 25 ga watan Fabrairun shekarar 2023
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bayyana matsayarsa tare da cewa, zai kawo karshen matsalar tsaro kafin ya sauka a mulki a wannan shekarar da ake cikinsa.
Hukuncin da Kotun ƙoli ta Yanke Na Canjin Fasalin Kuɗi Zai Kasance Kyakkyawan Wani Kwakwkwaran Tushe Ga Mulkin Tinubu Da Zaizo Bayan Wannan G — Yahaya Bello
Jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP) ta haɗe da wasu jam'iyyun adawa 9 a jihar Ogun domin kawo ƙarshen mulkin gwamnan APC, Dapo Abiodun a jihar ta Ogun.
Masu zafi
Samu kari