Latest
Tsohon kakakin majalisar wakilai, Yakubu Dogara ya nuna goyon bayansa ga takarar Air Marshall Sadiq Baba Abubakar na jam’iyyar All APC a zaben gwamnan Bauchi.
Wata mata da ba ta jima da haihuwa ba ta ce daga baya ta gano har ta sake samun juna biyu ya kai watanni 5 amma ko kadan ba ta sani ba saboda tana shayarwa.
Mun kawo cikakken jerin ‘Yan siyasan da INEC ta ba takardar shaidar lashe zaben Majalisa. Mata 2 rak su ka shiga jerin ‘Yan siyasa 109 da za su zama Sanatoci.
Mun kawo jerin ‘Yan siyasan da INEC ta ba takardar shaidar lashe zaben Majalisa. Mata 13 rak su ka shiga jerin ‘Yan siyasa 360 da za su zama 'Yan majalisa.
Rikici ya barke a banki yayin da wata mata ta gasawa dan sanda cizo yayn da yake kokarin tsiga tsakani a wani bankin Ogun. An maka ta a kotu saboda cizonsa.
Sanata Uzor Orji Kalu ya bayyana yadda akayi masa awon gaba da wayoyin sa a birnin tarayya Abuja, a wajen karɓar satifiket ɗin lashe wanda INEC ta shirya..
Wani matashi dan Najeriya ya ba da labarin yadda wani mai gidan da yake haya ya tashe shi watanni shida bayan ya kashe miliyoyin kudi wajen gyara masa gida.
Jaruman sojojin Najeriya na 13 Birgade, Calabar, karkashin Operation Akpakwu, sun ceto kwamishinan harkokin mata a Cross Rivers, Mrs Gertrude Njar da aka sace.
Yanzu muke samun labarin 'yan ta'addan ISWAP suka hallaka wani jami'in dan sanda da ke aiki a jihar Borno. An bayyana yadda lamarin ya faru a jihar da ke Arewa.
Masu zafi
Samu kari