Latest
Wani bidiyo da ke yawo a soshiyal midiya ya nuna lokacin da wata budurwa ta hango iyayenta a cikin ‘go slow’ yayin da take sauri ta isa gida don dare ya yi.
Duniya Juyi Juyi ce Yayin daYan Jam'iyyar APC a Nasarawa Sukayi Tawaye Samfurin Abi Nagarta Sunce Atafau, Zasu Dangwalawa PDP Kuri'u a Zaben Gwabna Nan Nas
Jam'iyyar Action Democratic Party (ADP) ta musanta jita-jitar da ake yaɗawa cew ɗan takarar gwamnan ta na jihar Kaduna ya janye daga takarar gwamnan jihar.
Gidajen mai da sauran ƴan kasuwa da masu motocin haya sun ƙi cigaba da karɓar tsofaffin takardun kuɗin N500 da N1000 duk kuwa da umurnin da kotu ta bayar..
Kotun daukaka kara ya ba Tinubu dama da izinin duba tare da bincika kayan aikin da INEC ta yi amfani dasu wajen yion aikin zaben shugaban kasa na Najeriya.
budurwa ta koka bayan gayyatar saurayinta da suka hadu da intanet zuwa gidanta, ta ce daga shigarsa da alamu ba mai kudi bane sannan ya saka tufafi marasa kyau.
Gwamnan jihar Ondo na jam'iyyar APC mai mulki, Oluwarotimi Akeredolu, ya rok< mazauna jiharsa su taimaka su ci gaba da hada-hada da tsoffin takardun N500 da 1k.
Gabannin zaben gwamnoni a Najeriya, an yi kazamin karo tsakanin yan daban APC da PDP a jihar Bauchi lamarin da ya kai ga mutuwar mutum 1 da jikkata wasu 15.
Za a ji labari EFCC ta ce Hafsun sojojin sama da aka yi a 2014 ya sace kudin tsaro. Air Marshall Adesola Amosu ya rike gidan sojan sama ne tsakanin 2014 da 2015
Masu zafi
Samu kari