Latest
Ministocin Buhari biyu sun kare da fada kan kara kudi a cikin kasafin kudin 2023 ga ma'aikatar jin kai da walwala ta kasa. Ana ci gaba da kai ruwa rana tsakani.
Gagarumar gobara ta tashi a fitacciyar Kasuwar Onitsha dake jihar Anambra inda take lamushe shagunan jama’a. Ta tashi wurin karfe 2:20 na dare a titin Kano.
Majalsar dattawa ta gano wata badakala da aka yi a karkashin ma'aikatar kwadago ta Najeriya. An ce ana zargin kashe kudin da ya kai N208 ba inda ya dace ba.
Wasu mutane da ba a san ko su waye ba sun kai farmaki Ofishin hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa dake Ebonyi inda suka banka masa wuta tare da kone Kayayyaki.
Jam'iyyar Peoples Redemption Party (PRP) ta karyata jita-jitan da ke yawo cewa ta rushe inuwarta cikin jam'iyyar APC a jihar Sakkwato gabannin zabe mai zuwa.
A lokacin da Atiku Abubakar da Bola Tinubu suka dage da kamfe, an ji Peter Obi ya samu goyon bayan wani babban jigo na jam’iyyar hamayya ta PDP a kasar waje
Mai dakin Tinubu, Matar Kashim Shettima, da Diyar Shugaban kasa da kuma Uwargidar gwamnan Kuros Riba sun fita taron siyasa domin Bola Tinubu ya lashe zabe.
A wata unguwa da ke jihar Ogun, ‘Yan Sanda sun samu labarin an shiga wani shago ana kokarin yi masu fashi. Da isa sai aka kama wasu mutane da bindigar roba.
Wata matashiya da acewarta bata kai ga yin aure ba ta nuna jin dafinta ganin yadda yar aiki ke matukar kula da ɗanta har suna bacci a wuri ɗaya a cikin ɗaki.
Masu zafi
Samu kari