Latest
Wata babban mota da ta dakko mutane da kaya daga Zaria a kan hanyarta na zuwa Legas ta yi hatsari a Etsu Woro a jihar Neja, mutum 24 sun mutu, wasu sun jikkata.
A ranar 18 ga watan Maris aka yi zabukan gwamnoni a jihohi 26 na Najeriya kuma aka sanar da masu nasara, ga jerin wadanda suka yi nasara da mafi karancin kuri'u
Fitaccen jarumin nan kuma bai wasan barkwanci watau, Ali Muhammed Idris Artwork, wanda ya fi shahara da Maɗagwa l ya ce asiri aka masa a siyasar jihar Kano
Muhammed Gudaji Kazaure, ya bayyana cewa yana sanya ran zababben shugaban kasa Asiwaju Bola Ahmed Tinubu zai ba shi kujerar minista a gwamnatinsa mai kamawa.
Wannan rahoto yana kunshe da mutanen da suka jagoranci Jam’iyyar PDP a cikin rigingimu. An kawo Iyorchia Ayu, Adamu Mu’azu da mutanen da suka yi mulki babu dadi
Kenya, Carl da Tiger suna zaune ne a gida daya kuma suna jin dadin kasancewa tare. Kyakkyawa Kenya tana son rayuwa da maza da dama saboda tana da ban mamaki.
Mutanen garin Zuba suna zaman makokin rashin jami'in dan sanda mataimakin sufritanda, ASP, Salisu Garba Zuba wanda aka gano gawarsa a dakinsa a ranar Juma'a.
Umar IIliya Damagum shi ne babban jami’in da ya canji Iyorchia Ayu a Majalisar NWC a PDP. A wannan rahoto za a ji takaitaccen bayani game da sabon shugaban.
Gwamnan jihar Ribas, kuma babban abokin adawar shugaban PDP na ƙasa, Nyesom Wike, ya yi farin ciki da nuna gamsuwa bayan jam'iyya ta maye gurbin Iyorchia Ayu.
Masu zafi
Samu kari