Latest
Wani mutumin ya ba da mamaki yayin da aka bayyana yadda ya ba da gudunmawar maniyyinsa don haifar yara. An haifi yara sama da 500 ta sanadiyyarsa a duniya.
Wani Jarumin Yaro Ya Tsaida Motoci Dake Zargadilar Kai Kawo Akan Titi SabodaYa Tada Sallah Akan Titi a Turai, Vidiyon Ya Tada Hazo a Kafar Sadarwa Ta Zamani
Gwamnatin tarayya ta bayyana cewa ta daƙile barazanar yin zanga-zanga a faɗin ƙasar nan da ƙungiyar ƙwadago ta ƙasa ta shirya gudanarwa, kan ƙarancin kuɗi.
Cif Bode George, jigon jamiyyar PDP a kasa ya sake magana kan alkawarin da ya dauka na yin hijira daga Najeriya muddin Asiwaju Bola Tinubu ya zama shugaban kasa
Wata matar aure ta nuna damuwarta a fili bayan ta sauka lafiya kuma ta samu mace, a cewarta ta ci burin Samun namiji a haihuwar fari, bidiyon ya ja hankali.
Mumman gobara ta tashi a shahararen kasuwar Balogun dake Legas Island, rahotanni sun bayyana cewa gobarar tayi barna a wani plaza da ake sayar da takalaman mata
Komai yayi farko Zaiyi Karshe, Tunda Layuka Sun Ragu: Yanzu Haka Bankunan Zasu Kara Adadin Yawan Kudin da Mutane Zasu Dinga Cirewa Daga Injinan Bankunan su
Babban Bankin Najeriya CBN Ya Saki Jerin Sunayen Bankuna 10 Dake da Lasisin Bada POS Kuma Yayi Aiki a Matsayin Bankin Kan Waya Wanda Daidai Yake da Bankuna
Wani babban kwamandan kungiyar Boko Haram ya bakunci lahira bayan bam ya tashi da shi a dajin Sambisa. Dan ta'addan shine shugaban masu hada bam na Boko Haram.
Masu zafi
Samu kari