Latest
Muna Kira Ga INEC data Duba Sakamakon Zaben, Akwai Matsala Saboda Wasu Dalilai Saboda haka 'INEC Ki Sake Zaben Gwamnan Na Jihar Kaduna –Inji Masu Saka Idon
Jami'an hukumar yaki da sha da ta'amulli da miyagun kwayoyi, NDLEA, reshen jihar Katsina ta kama wasu mata, yaya da kanwa kan zargin safarar miyagun kwayoyi
Zababben Gwamnan jihar Kano a NNPP ya ce iyalinsa ba za su shiga harkar shugabancin jama’a ba. Abba Gida Gida yana so Nasiru Yusuf Gawuna ya dauki kaddara.
Kyan Babba Ya Cika Alkawari, Dan Gwagwarmaya Yace: Ina Jiran Hukuncin Da Kotun Sauraren Shari'ar Zaɓe Zata Yanke Kafin Na Cika Alƙawari na Nabarin Najeriya
Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari, ya rantsar da sabon shugaban hukumar ƴan sandan Najeriya ta ƙasa (PSC), Solomon Arase. Solomon tsohon sufeta janar IGP ne..
Matashiya: Yadda Jami'ar Chicago ta Tabbatar da Cewa Makarantar Tinubu Ya Halarta Biyo Bayan Kace-Nace da Ake Tayi Akan Sahihancin Kwalin Makarantar Da Yayi
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya amince da ba Zulum makudan kudade domin yin aikin gina kauyuka 3 a jihar wadanda 'yan ta'addan Boko Haram da ISWAP suka bata.
Wani bidiyon malamin addinin musulunci yana gabatar da huɗuba cikin harshen Igbo ya ɗauki hankula sosai. Mutane da dama sun cika da mamaki bayan ganin bidiyon.
An sace wasu jami'an hukumar zabe mai zaman kanta a jihar Kog, lamarin da ya kai ga 'yan ta'addan ke neman kudin fansa N50m kafin su sako wadanda aka sacen.
Masu zafi
Samu kari