Latest
Shugaban jam'iyyar APC na kasa, Sanata Abdullahi Adamu, ya ce har yanzun shagalin murna su ke, suna rokon yan Najeriya su kara hakuri kan raba mukaman majalisa.
Kisihi ya sanya wani matashi aikin dana sani yayin da aka daure shi shekaru bakwai a gidan yari saboda ya watsawa budurwarsa da daurayinta ruwan acid a Legas.
Jigon NNPP, Abdulmumin Jibrin ya jawo abin magana a dalilin ziyarar da ya kai wa Bola Tinubu. Kafin ya koma wajen Rabiu Kwankwaso, Jibrin yana tare da Tinubu
Babbar kotun tarayya mai zaman ta a jihar Legas, ta zartar da hukuncin fatali da umurnin kwace kadarori 14 na gwamnan jihar Kogi, Yahaya Bello, da aka ba EFCC.
Wata mumunar gobara da ta tashi a kasuwar Yan Katako da ke Sabon Gari da ke yankin Zariya, jihar Kaduna ta yi sanadiyar konewar shaguna 150 da asarar miliyoyi.
Daga cikin abubuwan da za su shiga littafin tarihin Najeriya shi ne a ranar 29 ga watan Mayun 2023, Musulmi zai mika mulki ga Musulmi, sai bana aka taba gani ba
Mulki ya zo karshe, amma Minista ya hakikance a kan maganar jirgin sama. Daga yanzu zuwa 29 ga Mayu, za a iya ganin jirgin saman NigeriaAir yana yawo a sama.
Sanata Uzor Orji Kalu ya ziyarci zaɓaɓben shugaban ƙasa, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, a birnin Abuja. Tattaunawar su ba ta rasa dangantaka da kujerar majalisa
Gwamna Bello Matawalle ya tafi kotu, ya ce zai koma kan mulki bayan ya kai karar PDP. Wani Hadimin Gwamnan Zamfara ya nuna su na masu sa ran APC tayi galaba
Masu zafi
Samu kari