Latest
Dan takarar shugaban kasa na PDP ya bayyana kadan daga abin da ya gani game da Bola Ahmad Tinubu da kuma yadda ya kasance mutum abin zargi kan lamuransa duka.
Atiku Abubakar, dan takarar shugaban kasa na PDP a zaben 2023 ya mayar da martani da Bola Tinubu, zababben shugaban kasa kan kiransa wanda ya saba fadi zabe.
Mata da yawa sun fito takarar Gwamnoni, ‘Yan majalisa da Sanatoci, mafi yawan wadanda ake shirin rantsarwa a matakai dabam-dabam maza ne, adadinsu ya kai 96%
Yayin da ake tunkarar rantsarwa ranar 29 ga watan Mayu, 2023, Bola Tinubu da shugaban APC na ƙasa, Abdullahi Adamu, sun sa labule a Abuja tare da wasu ƙusoshi.
Karamin ministan kwadugo da samar da ayyukan yi a gwamnatin Buhari, Festus Keyamo, ya ce ikon Allah ne kaɗai zai iya kawo cikas a bikin rantsar da Asiwaju.
Kwanaki bayan an neme shi an rasa, an gano d'an takarar gwamna a inuwar APGA a jihar Enugu, Dons Ude, amma ya mutu, har yanzu 'yan sanda ba su ce komai ba.
Satguru Maharaj Ji, shugaban One Love Family ya ce zaben Asiwaju Bola Ahmed Tinubu shine mafi alheri ga Najeriya saboda kwarewarsa da shirin jagorancin kasa.
Wasu tsagerun yan bindiga sun kai mummunan hari kan wasu garuruwa uku a jihar Benue, sun kashe yan farin hula 15 da dakarun sojoji guda biyu a ranar Talata.
Rahotanni sun tabbatar da ƴan bindiga sun aika da wasu masu hakar ma'adanai zuwa barzahu a jihar Plateau. Ƴan bindigan sun farmake su ne dai suna cikin aikin su
Masu zafi
Samu kari