Latest
Rundunar sojin Najeriya ta hallaka akalla ‘Yan bindiga 14 a wani farmaki da suka kai tare da kwamushe shugaban ‘yan ta’addan a Arewa maso yammacin Najeriya.
Jam'iyyar NNPP ta fitar da sanarwar korar shuwagabannin jam'iyyar na jihohin Delta da na Ogun biyo bayan samun su da ayyuka na cin amana a zaɓen da ya gabata
Gwamnan Kano mai barin gado, Abdullahi Umar Ganduje ya ce Allah ne kadai yasan wanda zai mikawa ragamar mulkinsa ranar 29 ga watan Mayu, na wannan shekara.
Ministan wuta ya koka kan yadda kwastomomi ciki harda wasu manyan ma'aikatun gwamnati ke kin biyan kudin wuta akan lokaci duk kuwa da arhar da wutar ta ke da
Wasu miyagun yan bindiga sun kashe jami'an hukumar yan saɓda uku yayin da suka bude masu wuta a shingem binciken ababen hawa a jihar Anambra ranar Alhamis.
Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, ya sha alwacin cikawa ƴan Najeriya dukƙanin alƙawuran da ya ɗauka lokacin yaƙin neman zaɓe. Tinubu ya bayyana hakan ne a Rivers.
Wata kotu da ke zamanta a Sabo a yankin Yaba a jihar Legas ta bada belin shugaban kabilar Ibo mazauna Ajawo a jihar, Fredrick Nwajagu wanda ya yi barazanar.
Biyo bayan ƙin amincewa da sakamakon zaɓen da Atiku Abubakar na jam'iyyar PDP da kuma Peter Obi na Labour Party su ka yi, an samu wasu lauyoyi guda 50 da su ka
Yayin da Femi Gbajabiamila ya jagoranci majalisar wakilai, Ahmad Lawan ne a majalisar dattawa. An kawo jerin 'Yan majalisar da suka yi fice a majalisa ta 9.
Masu zafi
Samu kari