Latest
Matashin da ya sababa shari’ar tsohon mataimakin shugaban majalisar dattawa, Ike Ekweremadu na safarar sassan jiki ya bayyana cewa baya so ya dawo Najeriya.
Sonia Ekweremadu, diyar Sanata Ike Ekweremadu mai shekaru 25 ta ce tana ji kamar laifinta ne kuma hukuncin da kotun Birtaniya ta yi wa iyayenta na mata ciwo.
Rahotanni sun bayyana cewa sanata Akpabio, da wasu zababbun sanatocin jam'iyyar APC, sun sanya labule da Bola Tinubu a birnin Port Harcourt na jihar Rivers.
Wasu mutanen jihar Katsina da masu ruwa da tsakin PDP reshen jihar sun gudanar da taron Addu'o'i ga tsohon shugaban ƙasa, Umaru Musa Yar'adua bayan shekara 13.
Gwamnan jihar Kwara, AbdulRahman AbdulRazaq, ya amince da nadin Alhaji Buhari Adeniyi a matsayin sabon Onijagbo na Ijagbo da ke karamar hukumar Oyun ta jihar.
Idan Asiwaju Bola Tinubu ya karbi ragamar shugabanci, zai yaki marasa gaskiya, Bola Tinubu ya ce ba zai manta da kowa ba, kuma zai yi abin da za tuna da shi.
Wani matashi ya bayyana yadda rayuwa ke da matukar wahala da zaran mutum ya zama uba, ya bayyana cewa baya bacci duk dare saboda rainon dansa wanda yake jariri.
Wata mata 'yar Najeriya ta haddasa gaddama da cece kuce yayin da ta wallafa hotunanta kashi uku, kafin aure, lokacin tana da aure da bayan mutuwar aurenta.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya amince da kara wa'adin mambobin kwamitin amintattu na Asusun Kula da Harkokin 'Yan Sanda (NPTF) na tsawon shekaru 3 masu zuwa.
Masu zafi
Samu kari