Latest
Jirgin da aka canza wa alhazan Jihar Jigawa ya sake dawowa Filin Sauka da Tashin Jirage na Malam Aminu Kano a ranar Alhamis bayan ya tashi zuwa Kasar Saudiyya.
Awanni bayan gwamnatin Najeriya ta sanar da zare tallafin man fetur, wasu mazauna jihar Edo sun fantsama kan tituna don nuna adawa da sabon farashin litar mai.
Shugaban Kamfanin Man Fetur (NNPCL), Mele Kyari ya bayyana cewa Gwamnatin Tarayya ba ta da isassun kudaden da za ta biya tallafin mai na tsawon shekaru biyu.
Wani matashi ya koka bayan budurwar da ya kwashe lokaci yana ƙauna a zuciyarsa za ta auri wani daban ta bar shi. Matashin ya ce shekarar su uku suna soyayya.
Shugaban Najeriya, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, ya sa labule da shugaban majalisar Dattawa, Ahmad Lawan da kakakin majalisar wakilai, Femi Gbajabiamila a Villa.
A hajjin wannan shekarar, mutanen Filato daga Arewacin Najeriya su na cikin baranza. Babu ma’aikaci na hukumar alhazai da zai yi wa maniyyatan jihar rakiya.
Kungiyar kwadago ta kasa (NLC) ta bayyana cewa bata shirya kowace zanga-zanga na gama gari a ranar Juma'a kan kara farashin man fetur da cire tallafin mai ba.
Wata majiya ta bayyana jerin sunayen wasu manyan shahararrun yan siyasa da ake ganin sabon shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu zai iya nadawa a matsayin ministoci.
Shugaban ƙasa Bola Tinubu, ya gargaɗi hafsoshin tsaro da su haɗa kansu su yi aiki tare. Tinubu ya ce ba zai lamunci rarrabuwar kai ba a tsakaninsu a mulkinsa.
Masu zafi
Samu kari