Latest
Jigon jam'iyyar All Progressives Congress (APC) a jihar Rivers, Iyke Ejie, ya nuna goyon bayansa ga tsohon gwamnan jihar Rivers Nyesom Ezenwo Wike ya dawo APC.
Jami'ar BUK ta sanar da karin kudin karatu ga masu yin digiri da digirgir, an fahimci cewa kudin rajista, kama hayan daki da karbar satifiket duk sun tashi
Miss Anna Sueangam-iam, sarauniyar kyau ta kasar Thailand ta saka wani tufafi na musamman da aka kera shi da mabudin lemun gwangwani don karrama mahaifinta.
Wani taron bikin aure ya tarwatse bayan amarya ta gano wani ɓoyayyen sirrin ango. Amaryar ta gano cewa she angon nata yana da wata mata har ƴaƴa 7 bata sani ba.
Mataimakin shugaban kasa Kashim Shettima ya bayyana cewa gwamnatin Shugaba Tinubu za ta yi kokarin samar da ayyukan yi akalla miliyan 1 ga matasan Najeriya.
Rundunar sojin sama (NAF) ta kai harin luguden wuta kan maɓoyar 'yan ta'addan ISWAP a jihar Borno ranar Litinin, 26 ga watan Yuni, 2023, sun sheke da yawa.
Iyayen wata matashiya mai suna Aishatu Dauda sun mika ta ga jami'an 'yan sanda bisa zargin jefar da 'yarta da ta a farkon watan Yuni da muke ciki a jihar Gombe.
Wata matashiyar budurwa yar Najeriya ta koka a soshiyal midiya bayan tsohon saurayinta ya yi mata ciki. Ta ce iyayenta sun nemi ta tattara ta bar masu gidansu.
Babu mamaki Bola Ahmed Tinubu ya fatattaki Shugabannin ma’aikatu da cibiyoyin gwamnati. Wasu su na rike da mukamansu tun bayan da Muhammadu Buhari ya hau mulki.
Masu zafi
Samu kari