Latest
Gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf, watau Abba Gida-Gida ya ce Kwankwaso jagora ne mai tattare da basira da gogewar shugabanci kuma ya camcanci a masa biyayya.
Fetur zai iya tashi a Najeriya a lokacin da mutane ba su gama farfadowa daga radadin cire tallafi ba. A wurare da-dama lita ta kai N540, kudin ya fara wuce haka
Jarumar fina-finan Najeriya, Mercy Aigbe da mijinta, Adekaz suna kasar Saudiyya a yanzu haka inda suke sauke farali kuma jarumar ta saki zafafan hotunansu.
Tsohon hadimin Nyesom Wike, Marshal Obuzor ya yi kaca-kaca da Atiku Abubakar, ya ce ta kare masa a siyasa shiyasa domin ya na neman mulkin Najeriya tun 1993.
Wata budurwa yar Najeriya ta sharbi kuka a wani bidiyo da ta nada a wurin aiki ta wallafa a shafin TikTok tana cewa ta gaji da aiki a Hadadiyar Daular Larabawa.
Al'ummar Hausawa a karamar hukumar Takum ta jihar Taraba sun koka a kan hare-haren da suke zargin yan kabilar Kuteb suna kaiwa mutanensu ba tare da dalili ba.
Muhammadu Buhari ya fadi dalilin da ya sa shi hakura da janye tallafin fetur kafin ya bar Aso Rock. Buhari ya yabi yadda Shugaba Bola Tinubu ya fara mulkinsa.
Kujerar Majalisa ta jawo rigima tsakanin Atiku Abubakar da G5 watau Nyesom Wike, Seyi Makinde, Samuel Ortom, Okezie Ikpeazu da Ifeanyi Ugwuanyi a Jam’iyyar PDP.
Wata yar Najeriya ta baje kolin tulun cikinta yayin da ta bayyanawa masoyanta cewa tana tsammanin haihuwar yan uku. A cewarta uwar mijinta ta kirata da juya.
Masu zafi
Samu kari