Latest
Matashiyar budurwa ta ba da labarin yadda ta yi nasarar hada kan samarinta uku a lokaci guda, sun tayata kwasan kaya zuwa sabon gida ba tare da sun sani ba.
Muhammmadu Buhari ya taya Bola Tinubu murnar zama sabon Shugaban kungiyar ECOWAS. Tsohon shugaban Najeriya ya fitar da jawabi na musamman ta bakin Garba Shehu.
Bola Ahmed Tinubu ya iso Najeriya bayan an gama taron kungiyar ECOWAS. Rt. Hon. Femi Gbajabiamila da tsofaffin Gwamnoni su ka tarbo Tinubu a tashar jirgin sama.
Hadimin Atiku Abubakar, Phrank Shaibu, ya ce tsohon gwamnan jihar Ekiti Ayodele Fayose, ya yi daidai da ya bayyana Nyesom Wike a matsayin karamin mahaukaci.
Shehu Sani, tsohon sanatan Kaduna kuma dan fafutuka, ya yi bayanin manufar da ke tattare da zanga-zangar zaman gida lokacin da suka fara shi a yankin arewa.
Gwamnonin da aka zaba karkashin inuwar jam’iyyar PDP za su gana a babban birnin tarayya a ranar Talata, 11 ga watan Yuli don tattauna lamura da suka shafi kasa.
Gwamna Nasiru Idris ya bada sanarwar korar Babangida Sarki daga cikin Hadimansa. Ahmed Idris ya yi magana a madadi, yana mai jan-kunne ga masu katabora a salula
Sai dai, ba kowacce gawa ke samun wannan karramawa ba, misali; idan aka kashe dan kabilar, mata ne zasu kone gawarsa tare da gudanar da sauran al'adun da maza
Jami'an tsaro na Amotekun reshen jihar Oyo, sun kashe wani mahauci dan asalin jihar Sokoto. Mahaucin mai suna Malam Ibrahim ya rasa ran nasa ne a lokacin da ya.
Masu zafi
Samu kari