Latest
Tun bayan rantsuwar kama mulki na Shugaba Bola Tinubu, 'yan Najeriya ke ta hankoron ganin sunayen ministoci da za a fitar, yau saura kwanaki 18 wa'adi ya cika.
Gwamnan jihar Ondo Rotimi Akeredolu Akinkunrin mai fama da rashin lafiya, ya ƙara wa'adin hutun neman maganin da ya ɗauka zuwa ƙasar waje har sai baba ta gani.
An tabbatar cewa tsohon gwamnan jihar Enugu Ifeanyi Ugwuanyi ya samu shiga jerin sunayen Shugaba Bola Tinubu da aka dade ana jira bayan watanni 2 da rantsarwa.
Tun daga 1975 har zuwa yau, Najeriya ta iya rike shugabancin kungiyar ECOWAS sau kusan 10. A lokacin mulkin Soja ne kasar tayi shekeru har 14 a jere kan mulki.
Gwamnatin tarayya ta sanar da cire tallafin man fetur gaba ɗaya saboda a cewarta ba za ta iya ci gaba da biya ba. Cire tallafin ya janyo ƴan Najeriya na kuka.
El-Rufai, Ganduje, Badaru, Wike da wasu karin tsofaffin gwamnoni guda biyu ne ake sa ran shugaban kasa Bola Tinubu zai bai wa mukaman ministoci a gwamnatinsa.
Wani faston ɗariƙar Katolika a ƙasar Kenya ya gamu da ajalinsa jim kaɗan bayan ya je otal tare da budurwarsa. Faston ya bar duniya ne bayan an kai shi asibiti.
Wata amarya ta tada zaune tsaye yayin ta bukaci ango tun kafin aure da ya makala sunanta a nasa kamar yadda su ma mazan ke sa mata su dauki sunansu su saka.
Yayin da ake dakon ministocin shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu, tsohon ɗan takarar gwamnan Edo a inuwar PDP, Gideon Ikhine, ya sauya sheƙa zuwa jam'iyyar APC.
Masu zafi
Samu kari