Latest
Tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya jajantawa iyalan sojojin da su ka mutu yayin da 'yan ta'adda su ka kai musu farmaki a jihar Neja a kwanakin baya.
A wani yanayi mai daukar hankali, an ce Elon Musk zai hana jama'ar kafar Twitter yanke alaka da juna duba da rashin ma'anar hakan. Sai dai zai smau matsala.
Jami'an yan sandan jihar Kano sun kama masu matasa uku wadanda ake zargi da zanga-zanga a kan Sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero a wajen wani taro da aka yi.
Wani dan nahiyar Afrika ya shafe shekaru 20 a kasar Kanada amma bai tara kudin da suka kama kara suka karya ba. Ya ce yanzu dai ya dawo ya ci gaba da yi a gida.
Tawagar da ƙungiyar raya tattalin arziƙin ƙasashen Afirika ta Yamma (ECOWAS), ta sake tura wa zuwa Nijar ba ta haɗu da shugaban gwamnatin sojojin ƙasar ba.
Rahotanni sun kawo cewa fusatattun matasa sun babbaka wani mutumi da ake zargi da sace-sacen yara a garin Lapai, hedkwatar karamar hukumar Lapai ta jihae Neja.
Jam'iyyar PDP mai adawa ta shirya ladabtar da tsohon gwamnan jihar Rivers, Nyesom Wike da sauran gwamnonin G5 kan zargin cin amana a zaben da ya gabata na 2023.
Hadimin gwamnan jihar Akwa Ibom ya fito fili ya musanta batun cewa jirgin saman gwamnatin jihar, har yanzu yana hannun tsohon gwamnan jihar, Udom Emmanuel.
Gwamnatin shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ta amince da nadin sabbin manyan daraktocin kiwon lafiya guda 11 a cibiyoyin kiwon lafiya ta darakta a fadin kasar.
Masu zafi
Samu kari