Latest
Babbar kotun tarayya da ke zamanta a birnin tarayya Abuja, ta yi fatali da karar da karar da babbar ma'aikaciyar CBN ta shigar akan hukumar yan sandan DSS.
Al'ummar jihar Neja sun shiga tashin hankali sakamakon ganin tullin motocin jami'an tsaro a fadin jjihar tun bayan hare-haren yan bindiga da ya kashe sojoji 36.
Gwamna Ademola Adeleke na Osun ya yi martani kan mukamin hadimi kan wurin ninkaya da ya bayar, sauran gwamnoni sun ba da mukamai irin haka na daban a jihohinsu.
Yankin Kudu maso Kudu na Najeriya yana da albarkatun man fetur wanda ke samarwa da ƙasar nan kuɗaɗen shiga. Sai dai mutanen yankin na rayuwa cikin talauci.
Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya aike da sabon gargaɗi ga sojojin juyin mulkin Jamhuriyar Nijar. Shugaba Tinubu ya gargaɗi sojojin kan lafiyar Shugaba Bazoum.
Akwai yiwuwar Nyesom Wike zai koma Jam'iyyar APC daga PDP bayan ba shi Minista. Makomar sauran 'Yan G5 ba ta da tabbas tun da su ka yi fito na fito da jam'iyya.
Wata kungiyar arewa ta yi kira ga shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu da majalisar dattawa da su gaggauta tabbatar da Mallam Nasir El-Rufai a matsayin minista.
Har yanzu tsohon gwamnan jihar Kaduna Malam Nasir El-Rufai na iya zama minista a gwamnatin Shugaba Bola Tinubu. An bayyana cewa Tinubu ya warewa Nasir El-Rufai.
Daniel Bwacha wanda ya kasance na hannun daman dan takarar shugaban kasa a PDP, Atiku Abubakar ya soki yadda Shugaba Tinubu ya rarraba ma'aikatu ga ministoci.
Masu zafi
Samu kari