Latest
Ministan tsaron Burtaniya, James Heappey MP, ya ƙara kawo ziyara Najeriya kuma ya gana da Badaru, Bello Matawalle, da manyan hafsoshin tsaron ƙasa a Abuja.
Shugaban Majalisar Dattawan Najeriya Godswill Akpabio, ya ce akwai buƙatar maza su bar wa mata siyasa su koma gefe guda. Ya bayyana cewa adadin matan da ake da.
Sabon ministan babban birnin tarayya, Nyesom Wike ya kama aiki a ranar Talata, 23 ga watan Agusta kuma ya hau wata tsadaddiyar motar Lexus SUV zuwa ofishinsa.
Ƙungiyar The Natives mai rajin kare dimokuraɗiyya ta ja kunnen ministoci cewa babu batun sanya ko wasa wajen sauke nauyin da aka ɗora musu na kawo sauyi a ƙasa.
Kwamshinan 'yan sandan jihar Imo Muhammed Barde, ya ba da umarnin kama wani Sufetan 'yan sandan da aka gani a cikin wani ɗan gajeren bidiyo yana marin direba.
Gwamnatin Kano karkashin gwamna Abba Gida-Gids ta ce akwai tarin matsaloli a fannin ilimi wanda sai an tashi tsaye za a iya shawo kansu musamman a makarantu.
A karon farko, kasar Indiya ta yi nasarar saukar da kumbonta a kusurwar Kudu ta duniyar wata bayan kumbon Rasha ya tarwatse a kokarin cilla shi duniyar wata.
Kamar yadda Hukumar RMFAC ta yanka, a albashi akwai, Minista ya na samun N650,135.99 a wata. Alawus da gwamnatin tarayya ta ke biyan Minista sun kai biliyoyi.
Matar mawaki Kanye West, Bianca Censori ta sha suka saboda shigar nuna tsaraici da ta yi a kasar Italiya. Al'ummar kasar da dama sun nemi gwamnati ta kore ta.
Masu zafi
Samu kari