Latest
Faifan bidiyon kyawawan 'yan mata na kwaba siminti tare da dibar bulok ya bai wa mutane mamaki, yayin da wasu ke yabon kwazonsu, wasu ko gargadi su ke musu.
Apostle Tony Anthony, babban malamin coci a jihar Abiya ya bayyana cewa Kotun zabe zata tabbatar da nasarar shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu amma akwai matsala.
Wata budurwa ƴar Najeriya ta samu kanta cikin wani mawuyacin hali, bayan an wawushe mata makuɗan kuɗaɗe a asusun ajiyarta na banki. Ta rasa miliyoyin kuɗi.
Shugaban ƙasa Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, ya bayyana yadda zai Mu'amalanci sabbin ministocinsa da ya rantsar don tabbatar da cewa sun yi abinda ya dace. yace.
Bola Tinubu ya sabawa damukaradiyya muddin ya tsokano yaki da mutanen Jamhuriyyar Nijar. Idan ECOWAS su ka shiga yaki, Kawu Sumaila ya cean saba dokar kasa.
Jam'iyyar PDP reshen jihar Kwara ta dakatar da shugaban matasa, Prince Haliru Dansoho Mahmoud, har sai baba ta gani kan zargin nuna ɓacin rai a harkokin PDP.
Nyesom Wike ya yi magana da harsen Ingilishin Pidgin cewa zai hada shugaban AEPB da tashin hawan jini, Sabon ministan ya fadawa ma’aikatansa wahala ta gan su.
Wasu 'yan uwan tsohon gwamnan babban bankin Najeriya (CBN), Godwin Emefiele da aka dakatar, sun sanar da janye ƙarar da suka shigar kan jami'an DSS da AGF.
An shiga jimami kan rasuwar Farfesa Oladele Orimoogunje na jami'ar jihar Legas (UNILAG). Shugabannin jami'ar su ne suka sanar da rasuwar Farfesan a hukumance.
Masu zafi
Samu kari