Latest
Wata mata ta yanke jiki ta fadi sumammiya bayan gwajin DNA ya tabbatar da cewar mijinta ba shine uban danta na ainahi ba. Ta fashe da kuka bayan samun labari.
Shugaban Najeriyan ya nuna gwamnatin kasar ta na neman hanyar da za a rage facaka. Bola Tinubu ya fitar da wannan umarni ta bakin hadiminsa jiya, Ajuri Ngelale
Wata mata yar kasar China mai suna Tian Dongxia da mijinta Zhao Wanlong sun dauki hankalin jama’a bayan sun haifi yara tara a cikin shekaru 13 da suka gabata.
Siyasar Kano ta kata daukar zafi yayin da APC ta roƙi mambobinta su tashi da azumi da kuma addu'ar Allah ya ba jam'iyyar nasara a kotun sauraron karar zabe.
Matakmakin gwamnan jihar Edo, Phillip Shaibu, ya ja tawagarsa sun bar wurin taron da gwamnatin Edo ta shirya bayan taƙaddamar da ta auku wajen shiga wurin.
Gwamnatin jihar Adamawa ta cefano motocin Bas guda 10 kan kuɗi naira biliyan 1.060 domin agaza wa mutanen jihar a ɓangaren sufuri bayan cire tallafin Fetur.
Mun tattaro sunayen fitattun mutanen da saki ya jawo masu asarar daloli. Daga ciki akwai Jeff Bezos wanda rabuwarsa da MacKenzie Scott ta jawo ta mallaki $30bn.
Shugaban LP na ƙasa, Julius Abure, ya bayyana cewa yana da yaƙinin kotun sauraron ƙararrakin zaɓe za ta ayyana Peter Obi a matsayin shugaban ƙasa na halas.
An bayyana wanda shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu yakamata ya ba muƙamin ministan matasa a gwamnatinsa. Har yanzu babu ministan matasa a gwamnatin Bola Tinubu.
Masu zafi
Samu kari