Latest
Gwamnatin Tarayya ta sanar da yanayin da ta tarar da tattalin arziƙin ƙasa. Ministan kuɗi da tattalin arziƙin ƙasa Wale Edun ne ya bayyana hakan jim kaɗan.
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya shirya samar da gidajen mai 9,000 kari daga fiye da 10,000 da ake da su a da don samar da mai cikin rahusa madadin man fetur
Fitaccen ɗan fafutukar kare hakkin yankin Neja-Delta, Alhaji Mujahid Asari Dokubo, ya ziyarci sabon shugaban jam'iyyar APC Abdullahi Ganduje a gidansa da ke.
Wata kyakkyawar budurwa mai neman mijin aure ta janyo cece-kuce a soshiyal midiya bayan ta bayyana irin mijin take son samu kafin ta amince ta shiga daga ciki.
Hukumar jin daɗin yan sanda ta ƙasa (PSC) ta umarci mataimakan sufeto janar na ƙasa (DIG) huɗu su gaggauta aje aiki kuma ta bayyana sunayen sabbi guda huɗu.
Shugaban kasa Bola Tinubu ya gabatar da jawabi mai ban sha’awa a gaban lauyoyi 16, 190 ya ce ana tattara 90% na arzikinmu wajen biyan bashin da aka ci a baya.
Tsohon mataimakin shugaban ƙasa, Alhaji Atiku Abubakar, ya ce akwai banbancin bayanan karatun shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu a shekarar 1999 da kuma 2023.
Daniel Bwala, tsohon hadimin ɗan takarar shugabancin ƙasa na jam'iyyar PDP Alhaji Atiku Abubakar, ya hasaso lokacin da kotu za ta ƙwace kujerar Shugaba Tinubu.
Kasar Faransa ta kafa dokar hana ɗalibai sanya hijabi a makarantun gwamnatin ƙasar. Sabuwar dokar za ta fara aiki ne da zarar sabuwar shekarar karatu ta fara.
Masu zafi
Samu kari