Latest
Gwamnan jihar Rivers, Siminalayi Fubara bai tsaya barci ba a cikin kwana 100 akan karagar mulkin jihar. Gwamnan ya kammala muhimmin ayyuka guda 21 a jihar.
An tabbatar da mutuwar wata dalibar jami’ar tarayya ta Oye-Ekiti, Atanda Modupe Deborah, wacce ta bata a ranar Alhamis, 7 ga watan Satumba. An gano gawarta.
Wata budurwa ta shanya saurayinta a rana yayin da ta je karbo lambar wani attajiri da ke cikin mota, a cikin wani bidiyo an gano yadda saurayin ke hada zufa.
Daga 29 ga watan Mayu zuwa yanzu, Bola Ahmed Tinubu ya tsige wasu daga cikin shugabannin gwamnatin tarayya da ya iske a ofis da Muhammadu Buhari ya bar mulki.
Tsohon mataimakin shugaban kasa kuma dan takarar shugaban kasa na PDP a zaben 2023, Alhaji Atiku Abubakar ya yi jawabi ga yan Najeriya kan hukuncin kotun zabe.
Shugaban majalisar dattawan Najeriya, Sanata Godswill Akpabio ya bukaci yan adawa baki daya su rungumi hukuncin da kotun zabe ta yanke kan babban zaben 2023.
Abubakar Gero Argungun A Cikin Sunnah Ya Taso Kuma Ya Koma Ga Allah Akan Sunnah, In Sha Allah. Wannan Bidiyon Shine Tafsirin Malam Na Karshe A Daren Laraba.
Wani matashi ya auri kyakkyawar budurwar da ya kamu da sonta lokacin farko da suka fara haɗuwa shekara huɗu da suka gabata. Hotunan bikinsu sun ƙayatar sosai.
Mai shari’a Abba Mohammed na kotun zaben shugaban kasa a ranar Laraba, 6 ga watan Satumba, ya lissafo abubuwan bukata don takarar shugaban kasa a Najeriya.
Masu zafi
Samu kari