Latest
Jam'iyyar PDP mai adawa a jihar Kebbi ta zargi gwamnan jihar, Kwamred Nasir Idris kan salwantar da makudan kudade har Naira biliyan 20 cikin kwanaki dari kacal.
Fitacciyar 'yar wasan barkwancin nan Amarachi Amusi, ta bayyana cewa ta fi da yawa daga cikin samarin da ke tunkararta da nufin ƙulla alaka kudi.
Ko an daukaka kara, Gwamna Yahaya Bello ya ce PDP da LP ba za su yi nasara a kotun koli ba, bayan kotun sauraron karar zabe ta ce jam’iyyar APC ta lashe zabe.
Tsohon gwamnan jihar Ribas kuma ministan birnin Abuja, Nyesom Wike, ya ce dama ya san Obi ba zai iya lashe zaben shugaban ƙasa ba duk da matasan da ke bayansa.
Fitaccen mawakin nan na Senegal, Akon, ya ba matasa shawara kan yadda zai ci gaba da zama mai arziki. Bidiyon shawarar ya haddasa cece-kuce a soshiyal midiya.
Gwamnatin Adamawa ta kare kanta dangane da matakin sanya hoton gwamna Ahmadu Finfiri a jikin buhunan shinkafar tallafin rage zafin cire tallafin man fetur.
Kotu a Turkiyya ta daure wani matashi Faruk Fatih shekaru dubu 11 a gidan kaso tare da 'yan uwansa biyu kan zargin yashe kudaden mutane a kamfaninsa na Crypto.
Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa, shugaban kwamandan Hisbah ta jihar Kano, ya bayyana cewa za a yi kaɗe-kaɗe a wajen auren zawarawa da 'yan mata da za a yi a Kano.
Yayin da ake tunkarar zaben gwamnan jihar Kogi a watan Nuwamba mai zuwa, tsohon mataimakin gwamna a inuwar PDP, Arc Abayomi Awoniyi, ya fice daga jam'iyyar.
Masu zafi
Samu kari