Latest
Gwamnatin Adamawa ta kare kanta dangane da matakin sanya hoton gwamna Ahmadu Finfiri a jikin buhunan shinkafar tallafin rage zafin cire tallafin man fetur.
Kotu a Turkiyya ta daure wani matashi Faruk Fatih shekaru dubu 11 a gidan kaso tare da 'yan uwansa biyu kan zargin yashe kudaden mutane a kamfaninsa na Crypto.
Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa, shugaban kwamandan Hisbah ta jihar Kano, ya bayyana cewa za a yi kaɗe-kaɗe a wajen auren zawarawa da 'yan mata da za a yi a Kano.
Yayin da ake tunkarar zaben gwamnan jihar Kogi a watan Nuwamba mai zuwa, tsohon mataimakin gwamna a inuwar PDP, Arc Abayomi Awoniyi, ya fice daga jam'iyyar.
Shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, ya bayyana yadda ya zama ɗalibi mai hazaƙa da kwazo lokacin da ya ke karatun digirinsa na farko, ya ce har koyarwa yana yi.
Kotun kolin kasar Faransa ta yi hukunci kan karar da kungiyoyin Musulmai su ka shigar kan dokar hana sanya hijabi ga mata Musulmai a manyan makarantun kasar.
Jam’iyyar NNPP ta tsira da kujerar Sagir Kogi mai wakiltar birnin Kano. APC ta gabatar da takardun da ba su da alaka ta kusa ko ta nesa da shari’ar da ake yi.
A wasu jihohi ana dalabari za ayi ruwa kamar da bakin kwarya a Najeriya, sai kuma ga labarin annobar da aka jawo na cin kasa da aka samu wajen satar ma'adanai.
Za a ji Sanatocin da APC ta rasa a Majalisar Dattawa a sakamakon shari’ar zaben 2023. Natasha Akpoti-Uduaghan ta karbe wurin Sanata Abubakar Sadiku-Ohere a Kogi
Masu zafi
Samu kari