Latest
Shugaban rukuninin kamfanonin Dangote, Aliko Dangote ya ce matatar man fetur ta Dangote ta zaftare farashin man dizal ne domin a samu saukin kayayyaki a kasar nan.
Wasu 'yan bindiga sun hallaka akalla sojoji shida a jihar Neja tare da yin garkuwa da wani Kyaftin a wani mummunan hari a daren Juma'a 19 ga watan Afrilu.
Farashin man fetur da wasu suke saye a kan N770 zai iya faduwa ba da dadewa ba. Idan matatar Fatakwal ta fara sauke fetur, ana kyautata zaton lita za ta karye a kasa
Tsohon mataimakin shugaban ƙasa, Alhaji Atiku Abubakar ya bayyana cewa ya yi imani da Allah kuma ya san cewa Allah ne kaɗai ke ba da mulki ba wani ɗan adam ba.
Legit Hausa ta tattaro muku abubuwan da ya kamata ku sani game da ma'aikatar jin ƙai tun daga zamanin Sadiya Umar Farouq har zuwa Betta Edu da aka dakatar.
Mutumin da ya kafa jam'iyyar NNPP ya bayyana yadda aka yi masa atishawar tsaki a siyasa a kwanan nan, kuma duk kitson da Kwankwaso ne ya kulla masa.
Wani masani ya bayyana yadda dalibai za su yi su ci jarrabawar UTME a wannan shekarar ba tare da wasu matsalolin da za su sha musu kai ba a wannan shekarar.
Aliyu Kwarbai ya bar PDP bayan an ki daukar mataki kan Nyesom Wike. Matashin ‘dan siyasa ya yi watsi da jam’iyyar da ya dade yana goyon baya a jihar Kaduna.
Mataimakin shugaban kasa, Kashim Shettima ya bayyana cewa naira za ta ci gaba da tashi karkashin jagorancin Shugaba Bola Tinubu yayin da ake cikin wani hali.
Masu zafi
Samu kari