Latest
Hadimin Atiku Abubakar wato Daniel Bwala, ya lissafowa Minista Nyesom Wike muhimman wuraren da ya kamata ya rushe a rushe-rushen da yake yi a birnin Abuja.
Monica Alimikhena, matar tsohon sanatan Edo ta Arewa, Sanata Francis Alimikhena ta yi bankwana da duniya. Marigayiyar an sanar da rasuwarta ne a ranar Juma'a.
Mataimakin shugaban ƙasa Kashim Shettima ya bayyana cewa matsalar tsaron da ake fuskanta a yankin Arewa maso Yamma na da alaƙa da rashin ingantaccen shugabanci.
Gwamna Umar Namadi na jihar Jigawa ya bayyana shirin gwamnatin wajen buɗe wa jama'a hanyoyin samun arziki domin dogaro da kansu cikin shekaru hudu masu zuwa.
Ministan wasanni a Najeriya, John Enoh ya tattara komai na shi tare da mayar da ofishinsa filin wasa na MKO Abiola a Abuja don sanya ido kan ci gaban wasanni.
A ranar Alhamis ne kungiyar Tarayyar Afrika wato AU, ta sanar da batun dakatarwar da ta yi wa ƙasar Gabon biyo bayan juyin mulkin da sojojin ƙasar suka yi.
Nyesom Wike bai fi karfin a hukunta shi ba, tun ba shi ya mallaki Jam’iyyar adawa ta PDP ba, Dele Momodu ya ce Wike ya roki Atiku ya ba shi mukami a gwamnatinsa
Lauyan ‘dan kasuwar da aka ruguzawa gini a Abuja ya fitar da jawabi, ya musanya ikirarin FCTA a karkashin Nyesom Wike. Alhaji Muhammad Kamba zai tafi kotu.
Festus Keyamo, Ministan Harkokin Sufurin Jiragen Saman Najeriya ya bada umurnin rushe wurin ajiyar jiragen sama na Dominion da EAN da ke filin Murtala na Legas.
Masu zafi
Samu kari