Latest
Wani dan achaba mai suna Yahuza ya rasa ransa bayan fasinjansa ya koka cewa bai ga mazakutarsa ba a yankin Nyanya da babban birnin tarayya da Abuja.
Kamfanin mai na NNPC ya yabawa Shugaba Tinubu kan daukar matakin cire tallafin mai a kasar, ya ce matakin ya ceto kamfanin daga durkushewa saboda matsalar kudade.
Ministan tsaron Israila ya ce za a toshe zirin Gaza gaba daya tun da akaa rasa rayuka sama da 700, an raunata mutum 2100 a Israila daga Asabar zuwa yanzu.
Wata babbar kotun tarayya da ke zamanta a Abuja ta tsige Timipre Sylva, dan takarar gwamna na jam’iyyar All Progressives Congress a jihar Bayelsa.
Rigima ta kaure bayan Majalisar dattawa ta tantance wadanda za su zama shugabanni a hukumar Neja-Delta, Majalisar wakilai ta ce ba za ta sabu ba tun da an saba doka.
Mele Kolo Kyari wanda shi ne shugaban kamfanin mai na National Petroleum Corporation Limited (NNPCL) ya yi bayanin abubuwan da su ka jawo ake ganin layin man fetur.
Kusan an yi ba ayi ba ne a kamfanin BUA, bayan an gama murnar sauke kudin buhun simintin, kamfanin ya tashi farashin fulawa, sukari, taliya a 'yan kwanakin nan.
Dan takarar jam’iyyar PDP a zaben gwamnan jihar Kogi da zaa yi a ranar 11 ga watan Nuwamba, Dino Melaye, ya gamu da cikas yayinda jiga-jigan jam'iyyar suka koma APC.
Jami'an tsaron haɗin guiwa sun samu nasara aika yan bindiga 67 barzahu kana suka ceto fiye da murum 20 da aka yi garkuwa da su a jihar Bauchi da ke Arewa.
Masu zafi
Samu kari