Latest
Majalisar jihar Kano ta karrama Auwalu Salisu da lambar yabo da kuma kudade har Naira miliyan 1.5 kan abin da ya aikata na mayar da miliyan 15 da aka bari a kekensa.
Seyi Tinubu ya na yawo a cikin jirgin fadar shugaban Najeriya duk da shi ba kowa ba ne a gwamnati. Zuwan yaron shugaban garin Kano domin kallon wasa ya jawo surutu.
Jam'iyyar adawa PDP ta ƙara shiga duhu yayin da tsohon ɗan majalisar tarayya da wasu shugabannin mata suka tattara suka koma jam'iyyar APC a jihar Kogi.
Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya yi alkawarin samar da ayyuka dubu 500 ga 'yan kasa da zarar an kammala kamfanin karafuna na Ajaokuta da ke jihar Kogi
Mazauna ƙauye yankin ƙaramar hukumar Goronyo sun tare wani ɗan bindiga sun aika shi barzahu, kuma sun kwato dabbobi 150 daga hannunsa a ranar Lahadi.
Hukumar hana sha da fataucin miyagun ƙwayoyi NDLEA ta cafke wata mace yar sheƙara 42 ɗauke da kwalayen hodar ibilia 52 a filin jirgin Malam Aminu Kano.
Kungiyar PDP Musulmai a jihar Nasarawa ta tura gargadi ga Sheikh Mansur Sokoto kan kalaman da ya yi na raba kan al'umma abin da ya shafi hukuncin kotu a jihar.
Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu, ya yi sabbin naɗe-naɗe na mutum biyar waɗanda za su riƙa taimaka masa a gwamnatinsa. Mai magana da yawunsa ya sanar da hakan.
Wanta Baturiya ƴar ƙasar Jamus ta bayyana yadda wani matashi ɗan Najeriya mai yin Yahoo Yahoo ya damfare ta maƙudan kuɗaɗe har N122m da sunan soyayya.
Masu zafi
Samu kari