Latest
Tsohon gwamnan jihar Kogi, Yahaya Bello, ya ce ya fi karfin amsa gayyatar EFCC. Shugaban hukumar ne ya bayyana haka da yake bayani a kan zance da su ka yi ta tarho
Gwamnatin jihar Sakkwato ta sanar da sauke hakimai goma sha biyar. Ta na zargin wasun su da tallafawa rashin tsaro, rashin biyayya da cinye filin jama'a
Hukumar yaki da yi wa tattalin arzikin kasa zagon kasa (EFCC) ta sakwe shigar da kara kan tsohon gwamnan babban bankin Najeriya (CBN), Godwin Emefiele.
Shugaban jam'iyyar APC na kasa, Abdullahi Umar Ganduje, ya zargi gwamnatin jihar Kano da hannu a wajen kitsa dakatarwar da aka yi masa daga jam'iyyar.
Rahotanni daga jihar Zamfara sun nuna cewa wasu ƴan uwan amarya sun taru sun kashe ɗan bindiga ɗaya kuma sun kwato bindigu a titin Talatan Mafara zuwa Gusau.
Shugaban hukumar yaƙi da masu yi wa tattalin arziki zagon ƙasa EFCC, Ola Olukoyede ya ce zai sauka da muƙaminsa matuƙar ba a gurfanae da Yahaya Bello ba.
A yayin da jam'iyyar PDP a jihar Ondo ta shirya gudanar da zaben fidda gwani a ranar 25 ga watan Afrilu, Legit Hausa ta kawo bayani kan manyan 'yan takara 3 a zaben.
Hukumomi a kasar Saudiyya sun sanar da rage kudin lasisin mallaka da gudanar da gidajen fina-finai. Ana sa ran hakan zai kawo saukin farashin tiketin shiga gidajen
Ana zargin makiyaya da sanadin mutuwar manoma uku a kananan hukumomi biyu a jihar Benue. Manoma sun kauracewa gonakinsu saboda fargabar kai musu hari
Masu zafi
Samu kari