Latest
Wata matar aure mai dauke da juna biyu ta haihu a cikin daji a hannun masu garkuwa da mutane bayan sun sace ta a jihar Enugu. Ta haifi jariri namiji.
Shugabba Bola Tinubu ya bayyana dalilan da ke saka shi daukar tsauraran matakai ko da kuwa 'yan ƙasar za su shiga matsala na wani lokaci domin inganta Najeriya.
Rahotanni sun nuna cewa motoci aƙalla 100 ne ake tsammanin sun ƙone yayin da wasu tankokin man fetur suka fashe kuma suka kama da wuta a jihar Ribas.
Dakarun rundunar sojojin Najeriya sun samu nasarar hallaka wasu 'yan ta'adda guda bakwai a yayin wani artabu da suka yi a jihar Sokoto. Sun kwato makamai.
Kano ta tsaya cak yayin da ‘dan Sarkin Kano ya auri ‘yaruwarsa diyar Sarkin Bichi. Daya daga cikin 'ya 'yan Sarkin Kano ya nemi auren diyar Sarkin Bichi.
Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu, ya naɗa waɗanda za su jagoranci muhimman hukumomi biyu na tarayyya, ya buƙaci su rike amana su sauke nauyi.
Kakakin majalisar wakilai, Abbas Tajudeen, ya bayyana cewa Najeriya tana asara mai tarin yawa sakamakon gangar danyen man fetur 300,000 da ake sacewa a kullum.
Hukumar Hisbah za ta tashi tsaye wajen yaki da Umar Bush. Sheikh Aminu Daurawa ya yi Allah wadai da wannan mummunar dabi’a maras ma’ana da mutane suka dauko.
Kwanaki bayan Naira ta yi tashi har ana murna, yanzu Dala ta koma sukuwa a kan kudin Najeriya. A baya kaya sun fara rage tsada a kasuwa, yanzu lamarin zai canza.
Masu zafi
Samu kari