Latest
Kungiyar matasan Arewa ta NEYGA ta bukaci Sanata Ali Ndume ya msyar da hankali kan abin da ya kai shi majalisa ba ya tsaya yana wasu kananan kalamai ba.
Hedikwatar tsaro ta karbi sababbin motocin yaki masu sulke guda 20 daga hannun ma'aikatar tsaro. Ana sa ran motocin za su kara taimakawa wajen yaki da ta'addanci.
Majalisar wakilan Najeriya nan ta bukaci Shugaba Bola Tinubu da ya dauko hayar sojojin haya daga kasashen waje domin magance rashin tsari a kasar nan.
Wani makiyayi mai suna Wuzaifa Salisu ya sare hannun wani manomi mai suna Bitrus Chawai yayin da ya afka masa a gona. Dan uwan Bitrus ne ya bayyana lamarin.
Duk da kokarin da babban bankin Najeriya (CBN) ke yi don ganin hada-hadar musayar kuɗi ta daidaita, ƙimar Naira ta kuma faɗuwa kan kowace Dala a ranar Laraba.
Kungiyar Dattawan Arewa ta yi Allah wadai da sabon tsarin harajin 0.5% da Babban Bankin Najeriya, CBN ya kawo domin tabbatar da tsaron yanar gizo.
Wani malamin addinin musulunci ya bankawa gidan matarsa wuta a jihar Ekiti saboda ta ki yarda su yi Sallar dare. Jami'an 'yan sanda sun kama shi.
Hukumar kare afkuwar hadurra ta kasa (FRSC) ta gargadi masu ababen hawa kan daukar fetur a cikin jarkoki idan suna tafiya. Hukumar ta ce hakan zai haddasa gobara.
Wata babbar kotun tarayya da ke Abuja ta bayar da belin tsohon ministan sufurin jiragen sama Hadi Sirika, ɗiyarsa, da wasu mutane biyu kan N100m kowanne.
Masu zafi
Samu kari