Latest
Wata babbar kotun tarayya da ke Abuja ta bayar da belin tsohon ministan sufurin jiragen sama Hadi Sirika, ɗiyarsa, da wasu mutane biyu kan N100m kowanne.
Gwamnatin Tarayya ta shirya sake binciken ikirarin kamfanin mai na NNPCL game da bashin N2.8trn na tallafi da ya ke bin gwamnatin tun kafin cire tallafin mai.
Biyo bayan yawaitar hare-hare, majalisar wakilai ta yi kira kan samar da jami'an tsaro na musamman kan magance matsalolin 'yan bindiga a yankunan jihar Niger.
Gwamnatin tarayya ta bakin ministan ayyuka David Umahi ta ce zuwa nan da karshen shekarar 2025 za ta kammala aikin gina titin Abuja-Kaduna-Kano-Katsina.
Yayin da EFCC ke shirye-shiryen gurfanar da shi, tsohon ministam sufurin jiragene sama, Hadi Sirika tare da ɗiyarsa sun isa harabar babbar kotun tarayya, Abuja.
Karamin Ministan lafiya a Najeriya, Tunji Alausa ya bugi kirji kan yadda suka inganta bangaren lafiya inda ya ce har daga indiya da Turai ana zuwa neman lafiya.
Shugaban kungiyar Dattawan Borno, Farfesa Khalifa Dikwa, ya bayyana dalilin da ya sa Dattawan Arewa suke adawa da gwamnatin Shugaba Bola Ahmed Tinubu.
Gwamnatin Kaduna karkashin jagorancin Malam Uba Sani ta bayyana shirinta na haɗe makarantu 359 da waɗanda ke wurare masu amince saboda matsalar ƴan bindiga.
Kwamitin shugaban kasa kan manufofin kasafin kudi da sake fasalin haraji ya ba da shawarar kara kudin harajin VAT. Kwamitin ya kuma nemi a canja tsarin raba kudi.
Masu zafi
Samu kari