Latest
Duk da gwamnati tarayya ta motsa, kungiyoyin kwadago sun nuna ba za su yarda da N54,000 a matsayin sabon mafi ƙarancin albashi ga ma'aikatan Najeriya.
Gwamnatin tarayya ta gabatar da N54,000 a matsayin sabon mafi karancin albashin da take son ta biya ma'aikata a Najeriya bayan an yi watsi da N48,000.
Shugaban APC na kasa, Dakta Abdullahi Umar Ganduje ya ce jam'iyyar na shirin karɓe wasu jihohi da kuma tabbatar da nasarar Bola Tinubu a karo na biyu a 2027.
An yi amfani da gurbattacen jini a Birtaniya na tsawon shekaru wanda ya jawo mutuwar mutane da dama da kuma yaduwar cututtukan kanjamau da ciwon hanta.
Babban Bankin Najeriya, CBN ya sake kara kudin ruwa a kasar daga 25.750 zuwa 26.25 bayan dakatar da biyan harajin tsaron yanar gizo da gwamnatin Bola Tinubu ta yi.
'Yan ta'addan ISWAP sun aikata wani sabon aikin ta'addanci a jihar Borno bayan sun hallaka wani babban jami'in 'yan sanda bayan sun yi masa kwanton bauna.
Hankalin jam’iyyar mai mulki ta APC ta fara karkata kan tattaunawar hadakar Atiku Abubakar na jam'iyyar PDP da takwaransa na LP, Peter Obi gabanin zaben 2027.
Dakarun sojojin Najeriya sun samu nasarar hallaka 'yan ta'adda bayan sun yi arangama da su a jihar Kaduna. Dakarun sojojin sun kuma kwato masu yawa.
Tsohon gwamnan jihar Bauchi, Malam Isa Yuguda ya ce shugaba Bola Tinubu ba shi da laifi kan wahalhalun rayuwa da yan Najeriya ke ciki a halin yanzu.
Masu zafi
Samu kari