Latest
A ranar talata, 28 ga watan Mayu, babbar kotun tarayya a Kano ta ba da umarnin korar Sarkin Kano Sanusi II daga fa, yayin da babbar kotun jihar ta hana yin hakan.
Tsohon daraktan CBN, Ahmed Umar, ya shaidawa kotu cewa Godwin Emefiele ya yu gaban kansa ne wajen sauya fasalin takardun Naira a Najeriya amma ba a amince ba.
Gwamnatin tarayya ƙarƙashin jagorancin shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu, ta sanar da dawo da shirin ba da tallafi ga 'yan Najeriya domin rage musu radadi.
Gwamnan jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, ya sanya takunkumi mai tsauri kan duk wani taron jama'a da aka shirya da nufin gudanar da zanga-zanga a fadin jihar.
Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya caccaki gwamnatin shugaba Bola Ahmed Tinubu bisa kasa gyara Najeriya cikin shekara daya kan mulki.
Ministan sufuri, Sanata Sai'du Ahmed Alkali ya kaddamar da tashar zamani mai suna Tashar Ibrahim Hassan Dankwambo a Gombe. Gwamna Inuwa Yahaya ya jagoranci bikin.
Gwamnatin jihar Kano karkashin jagorancin Gwamna Abba Kabir Yusuf ta haramta yin zanga-zanga a kan titunan Kano. Ta umarci jami'an tsaro su cafke masu yi.
Mazauna kauyen da wani Shafi’u Abubakar ya ƙona masallaci ana cikin sallar Asuba sun tabbatar da mutuwar mutum 11 kawo yanzu a Kano, an samu karin bayani a kai.
Najeriya ta bayyana karancin kudi a matsayin dalilin da ya sa ba ta nada jakadu zuwa kasashen waje ba, shekara guda bayan da Bola Tinubu ya karbi ragamar shugabanci.
Masu zafi
Samu kari