Latest
Shugaban jam'iyyar NNPP a jihar Jigawa, Alhaji Mukhtari Ibrahim Gagarawa ya rasu. Rabi'u Kwankwaso ya sanar da rasuwar shugaban NNPP na jihar Jigawa.
Sarkin Kano, Mai Martaba Muhammadu Sanusi II ya yabawa dansa, DSP Aminu Lamido Sanusi inda ya fadi musabbabin zabensa a matsayin Chiroman Kano a yau Juma'a.
Hukumar zabe INEC ta maye gurbin Olusola Ebiseni da Dr. Olorunfemi Ayodele Festus a matsayin ɗan takarar gwamna a inuwar jam'iyyar LP a zaben jihar Ondo.
Yan takara da dama za su fafata a zaɓen da za a gudanar a gobe Asabar, Legit Hausa ta duba muhimman abubuwa kan dan takarar PDP, Mr. Ajayi Agboola.
Yayin da ake shirye shiryen fafata zaben gwamna a jihar Ondo, Legit Hausa ta tattaro muhimman abubuwa game da Otunba, Akingboye, ɗan takara a inuwar SDP.
Hukumar shari'a da kasa (NJC) ta dakatar da wasu alkalan manyan kotun jihohin Anambra da kuma Rivers inda suka bukaci ritayar dole ga wasu a jihohin Imo da Yobe.
An shirya gudanar da zaben gwamnan jihar Ondo a ranar Asabar, 16 gaa watan Nuwamban 2024. Daga cikin 'yan takarar akwai na jam'iyyun APC, PDP, SDP da LP.
Yan siyasa, tsofaffin gwamnoni, shugabannin kungiyar Izala, malaman addini, yan kasuwa sun isa Kano auren Aisha Rabi'u Kwankwaso da Fahad Dahiru Mangal.
Bayan shafe kwanaki biyu ana bukukuwan jana'iza, an birne gawar marigayi hafsan sojojin ƙasa ta Najeriya, Taoreed Lagbaja a gaban manyan ƙasa a Abuja.
Masu zafi
Samu kari