Latest
Jihar Ondo tana da muhimman abubuwa a cikin siyasarta, inda jam’iyyun PDP da APC ke fafatawa, yayin da manyan 'yan siyasa, kabilu ke taka rawa yayin zabe.
Tsohon gwamnan jihar Delta, Dr. Ifeanyi Okowa ya bayyana cewa wasu mutane ne suka cinno masa hukumar yaki da rashawa EFCC saboda wani burinsu na siyasa.
Rundunar sojojin Najeriya ta rike wuta wajen lallasa mayakan yan ta'addan da ke karkashin jagorancin Bello Turji, inda aka shafe akalla kwanaki 4 ana yi.
Gwamna Umo Eno na jihar Akwa Ibom ya yi magana kan dalilin jinkiri da aka samu kan fara biyan mafi ƙarancin albashi inda ya ce sai an gama tantance su.
Gwamnatin tarayya ta bayyana cewa miliyoyin 'yan Najeriya ne za su amfana da shirye shiryen Shugaba Bola Tinubu na dogon lokaci. Minista Mogammed Idris ya fadi haka.
Kotun kolin Najeriya ta raba gardama, ta yi fatali da karar da wasu jihohi a suka kalubalanci halascin kafa hukumar yaki da cin hanci da rashawa EFCC.
Fitaccen mai tsaron ragar kungiyar Super Eagles a Najeriya, Stanley Nwabali ya yi babban rashin mahaifinsa a yau Juma'a 15 ga watan Nuwambar 2024.
Gwamnan jihar Katsina ya ba dalibin da ya gama jami'a da daraja ta daya ya fara tallan ruwa aiki aiki. Dalibin mai suna Sham'unu Ishaq ya gama jami'a a Katsina.
Kwamitin gudanarwa na Jami’ar Lokoja, karkashin Victor Ndoma-Egba, ya kori malamai hudu kan zargin lalata da dalibai, yana jaddada muhimmancin ladabi a jami’a.
Masu zafi
Samu kari