Latest
Babbar Cocin Katolika ta Warri ta dakatar da Rev. Fr. Oghenerukevwe daga aikin limanci saboda auren sa da Ms. Dora Chichah a Amurka, bisa ga dokokin cocin.
Gwamnan jihar Yobe, Mai Mala Buni, ya koka kan yadda jami'an tsaro ba su kawo rahotanni kan nasarorin da gwamnatinsa ta samu. Ya ce hukumomi ba su yin aikinsu.
Kasuwar hatsi a Neja ta fuskanci karuwar shigo da kaya daga kasashen makwabta, wanda ya jawo karyewar farashi, tare da shafar manoma da 'yan kasuwa.
Rahotanni sun tabbatar da cewa an tsare wani da ake zargin dan damfara ne bayan ya bindige jami'in hukumar EFCC a jihar Anambra yayin wani samame.
Matar Benjamin Ezemma ta roƙi jami'an tsaro su gano mijinta da aka sace a Anambra, tana nuna damuwa game da yadda ake gudanar da bincike kan batansa.
Babban lauya kuma dan rajin kare hakkin dan adam, Femi Falana (SAN), ya bukaci hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa (INECf ta daina gudanar da zaben cike gurbi.
Hukumomi a jihar Niger da ke Arewacin Najeriya sun tabbatar da cewa yawan mutane da suka mutu sanadin hatsarin tankar fetur sun kai 86 yayin 55 suka samu raunuka.
Bello Turji ya yi barazana ga mazauna kauyukan kusa da Shinkafi, yana cewa zai kai hare-hare ga masu zuwa kasuwa. Jami'an tsaro na ƙara zage dantse wajen kamo shi.
Gwamnan Anambra, Soludo, ya kaddamar da rundunar tsaro ta "Udo Ga-Achi" tare da bayar da kyautar Naira miliyan 5 ga masu bayar da bayanai kan 'yan ta'adda.
Masu zafi
Samu kari