Latest
Jam'iyyar PDP a jihar Delta za ta samu koma baya bayan sanatanta ya shirya komawa APC. Sanata Ned Nwoko mai wakiltar Delta ta Arewa ya shirya barin PDP.
Jami'an hukumar tsaro ta DSS sun samu nasara kan 'yan ta'addan Boko Haram a jihar Osun. Jami'an tsaron sun cafke mambobin kungiyar ta ta'addanci.
Wata sabuwar ƙungiya mai suna “ACHAD Life Mission International” ta bulla a Arewa maso Yamma musamman jihar Kaduna da ale zargin tana da alaƙa da fataucin mutane.
Yayin da gwamnatin Zamfara ta bayyana cewa ta na kokari wajen tallafawa wadanda harin Zamfara ya shafa, yayin mutanen Kaduna da Sakkwato ke jiran dauki.
Rahotanni sun tabbatar da cewa uwargidan tsohon gwamnan farko na jihar Delta, Olorogun Felix Ibru ta riga mu gidan gaskiya a birnin London da ke Burtaniya.
Sarkin Kano na 16, Muhammadu Sanusi II, ya yi magana kan sukar da ya yi wa gwamntin shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu. Ya ce ba a fahimci kalamansa ba.
Shugaban cocin INRI Evangelical Spiritual, Primate Elijah Ayodele, ya caccaki shirin shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu na ba da tallafin shinkafa ga 'yan Najeriya.
Wata tankar dakon mai da ta fashe fetur ya fara kwarara ta kama da wuta bayan mutane sun gana kewaye ta, ana fargabar rasa gomman rayuka a jihar Neja.
Wasu rahotanni sun ce rundunar sojoji ta ruguza wani ginin makaranta a kauyen Fakai a jihar Zamfara da ke Arewacin Najeriya da Bello Turji ke adana kayan abinci.
Masu zafi
Samu kari