Gwamnatin mulkin sojan Jamhuriyar Nijar ta yi nasarar guntule fiffiken wani yunkurin juyin mulki, to sai dai kuma zaman dar-dar da rashin tabbas na ci gaba a Niamey.
Gwamnatin mulkin sojan Jamhuriyar Nijar ta yi nasarar guntule fiffiken wani yunkurin juyin mulki, to sai dai kuma zaman dar-dar da rashin tabbas na ci gaba a Niamey.
Gwamnatin Iran ta sake karyata kalaman jami'an Amurka, wadanda suka yi ikirarin an fara zaman tattaunawa domin kawo karshen yakin Gabas ta Tsakiya.
Rasha, Jordan da kasashen yankin Gulf sun yi wani taro a kafar sada zumunta kan muaayr wutar da ke ci gaba da faruwa tsakanin Amurka/Isra'ila da kasar Ira
Ministan harkokin wajen Amurka, Marco Rubio, ya sha alwashi kan yakin da ake yi da Iran. Marco Rubio ya ce ba za su taba bari Iran ta mallaki makamin nukiliya ba.
Rundunar dakarun kare juyin juya halin Musulunci ta Iran (IRGC), ta kaddamar da hare-hare masu zafi kan wasu muhimman wurare na Amurka da Isra'ila.
Gwamnatin Spain ta sanar da daukar matakin hana jiragen yakin Amurka amfani da sararin samaniyarta a yakin da take gwabzawa da Jamhuriyar Musulunci tq Iran.
A labarin nan, za a ji cewa, tsohon dan takarar gwamnan Kano, Dakta Nasiru Yusuf Gawuna ya sanar da cewa ya yi murabus daga mukaminsa a gwamnatin Tinubu.
Shugaban Amurka, Donald Trump ya sanar da cewa man Iran yake son karba, duk da cewa bai taba fitowa ya fadi haka a fili ba. Ya ce yana son kwace tsibirin kharg.
A labarin nan, za a ji cewa Pakistan na ƙoƙarin shawo kan Amurka da Iran domin a fara hawa teburin tattauna rikicin da ke neman dagula Gabas ta Tsakiya.
A labarin nan, za a ji martanin da Daukar Musulunci ta Iran ta yi bayan barazanar cewa Donald Trump zai tura sojoji su tsallaka cikin ƙasarta mamba da jima wa ba.
Labaran duniya
Samu kari