Shugaba Donald Trump ya gana da shugaba Xi Jinping na kasar China. Xi Jinping ya gargadi Trump kan batun Taiwan, inda ya ce za su yi babban rikici.
Shugaba Donald Trump ya gana da shugaba Xi Jinping na kasar China. Xi Jinping ya gargadi Trump kan batun Taiwan, inda ya ce za su yi babban rikici.
Gwamnatin kasar Iran ta zargi kasar Kuwait da kai mata hari kan jirgin ruwa tare da tsare mutane hudu da ke cikin jirgin. Abbas Araghchi ya ce Iran za ta yi martani.
Wata tsohuwa da danginta sun shiga farin ciki yayin da suka gane wasu kudaden da suka zubar a shara kuma aka dawo musu dasu cikin kasa mintuna 10 in ji rahoto.
Bill Gates ya yi magana bayan ya rabu da Mai dakinsa, ya ce ya tafka babban kuskure. Attajiri Bill Gates ya na nadamar hulda da mutumin da ya jawo auren shi ya
Mujallar Forbes ta fitar da sunayen manyan Attajiran Afrika a shekarar nan ta 2021. Aliko Dangote, Abdussamad Rabiu da Mike Adenuga ne suka fito daga Najeriya.
Yayin taron da aka saba shiryawa domin nuna farin ciki da aure, wasu.mahalarta shagalin bikin aure 17 sun rasa rayukansu a sanadiyyar tsawa da ta afka musu.
Auren mashahurin mai kudin nan na duniya Bill Gates da matarsa Melinda French Gates ya rabu kamar yadda alkali ya amince da rabuwar tasu, theCable ta wallafa.
Shugaban kasar Nijar ya yaba da irin namijin aikin da gwamna Zulum ke yi a yankin arewa maso gabas na yaki da Boko Haram da kuma tallafawa 'yan gudun hijira.
Cibiyar binciken manyan laifuka a Amurka ta kwamuso wasu 'yan Najeriya da ke damfarar gwamantin Amurka cikin wani shirin tallafin marasa aikin yi na kasar.
Tukur Buratai ya so kasar Benin ta damka masa Sunday Igboho a hannunsa, amma aka ki yarda. Najeriya ta je da jirgi, ta na jira a damka mata Igboho daga Cotonou.
Human Rights Writers Association of Nigeria watau HURIWA ta yi magana game da zargin da ke kan Abba Kyari, Kungiyar ta kalubalanci DCP Abba Kyari ya fita zuwa
Labaran duniya
Samu kari