Allah ya yi wa shugaban masallacin Annoor da ke babban birnin tarayya Abuja rasuwa. Dr. Kabiru Kabo ya rasu ne a birnin Landan bayan ya dauki lokaci yana jinya.
Allah ya yi wa shugaban masallacin Annoor da ke babban birnin tarayya Abuja rasuwa. Dr. Kabiru Kabo ya rasu ne a birnin Landan bayan ya dauki lokaci yana jinya.
Takunkumin Amurka ya shafi ’yan Najeriya masu neman shiga kasar matsayin masu zama na dindindin, dalibai, yan kasuwa, masu yawon bude ido da wasu nau’o’in biza.
Kanye West ya ce zai yi takarar Shugaban kasar Amurka a 2020. Tauraron da ke goyon-bayan Trump, ya juya-baya, zai nemi takara a Amurka kamar yadda ya bayyana.
Bayan hari da yan ta'adda suka kai kan jirginta, majalisar dinkin duniya ta yi Alla-wadai da hakan sannan ta bukaci gwamnatin tarayya da ta yi bincike a kai.
Ta tafi South Dakota domin zuwa sauraron jawabin shugaban ƙasa na ranar 'Fourth of July' da shagalin da aka yi a Mount Rushmore kamar yadda Punch ta ruwaito.
Dan achabar ya ziyarci ofishin 'yan sanda da fetur dinsa a cikin wata kwalbar ruwa, sannan ya kulle kansa a cikin wani daki a harabar ofisihin, ya zuba fetur a
A makon jiya ne wani hoton El-Rufai da Mai dakinsa su na shanawa a Kano kafin su yi aure ya jawo magana. A shekarar 1985 Hajiya Isma ta auri Nasir El-Rufai.
Wani hatsabibin mai garkuwa da mutane ya fada hannun Sojoji. Sojojin kasar sun yi ram da mai sace mutanen ne a wani hari da Operation Whirl Stroke su ka kai.
Kawo yanzu NCDC mai takaita yaduwar cutar COVID-19 ta ke cewa mutane 25, 000 su ka kamu. Akwai yiwuwar wata sabuwar samfurin cutar COVID-19 ta fito a Najeriya.
A jiya ne Sojoji 4, 918 sun kammala horo a makarantar Soji da ke Zariya. Fiye da Ma’aikata 4, 000 su ka kammala karatu da horo a kwalejin kananan sojojin kasa.
Jiya ne mu ka ji Coronavirus ta sake bulla cikin gidan Gwamnatin Jihar Oyo Seyi Makinde ya tabbatar an samu mutanen da ke dauke da COVID-19 a Gwamnatin Oyo.
Labaran duniya
Samu kari