Allah ya yi wa shugaban masallacin Annoor da ke babban birnin tarayya Abuja rasuwa. Dr. Kabiru Kabo ya rasu ne a birnin Landan bayan ya dauki lokaci yana jinya.
Allah ya yi wa shugaban masallacin Annoor da ke babban birnin tarayya Abuja rasuwa. Dr. Kabiru Kabo ya rasu ne a birnin Landan bayan ya dauki lokaci yana jinya.
Gwamnatin Amurka ta cewa ta kai kai hari kasar Syria kan ISIS sun kashe da dama. Shugaba Donald Trump ya ce zai cigaba da kai hari bayan kashe sojojin Amurka.
Mun kawo maku sunayen wasu hazikan yaran da su ka yi fice a jarrabawar UTME ta wannan shekara ta 2020. Yaran sun fito ne daga Edo, Anambra, Delta, da Ekiti.
Cibiyar gwajin, ta zamani, za ta ke zagayawa a sassan birnin Kaduna domin gudanar da gwajin cutar korona a kan mazauna garin. Kungiyar USAID ta kasar Amurka ce
Hukumar NCDC ta yi magana game da amfani da Dexamethasone wajen warkar da COVID-19. NCDC ta ce a dakata da aiki da Dexamethasone har sai WHO ta amince tukuna.
‘Yan Boko Haram sun kai wa ‘Yan Sanda da Majalisar Dinkin Duniya hari a Jihar Borno. Wannan ya auku ne kwanaki kadan bayan an kashe mutane 81 a wani kauye.
Bincike farko - farko da jami'an tsaro suka gudanar ya nuna cewa wanda ake zargin "ya dade ya na da tunanin son kai hari tare da kashe mutane da yawa don kawai
Mun tattaro maku wasu halaye da za ka kama idan ka na sha’awar zama gawurtaccen Attajiri. Daga ciki akwai yawan karatu, gujewa bakin jama’a, da kuma cin bashi.
Ina godiya gareku, Allah ya bayar da lada ga duk wanda ya bayar tallafi ko ya taimaka wajen neman taimakon kudin ginin Masallaci," kamar yadda Kanoute ya wallaf
Annobar ciwon Coronavirus ta yi raga-raga da wani iyali a jihar Imo. Gwaji ya nuna mai shekaru 3 a Duniya da ‘Yaunuwansa da Ubansu sun kamu da cutar a Imo.
Bayan samun karin masu cutar korona a lokacin da aka janye dokar kulle, kasar Saudiyya ta bayyana shirinta na dawo da dokar hana zirga-zirga a garin Jeddah.
Labaran duniya
Samu kari