Sharif Lawal
8047 articles published since 17 Fab 2023
8047 articles published since 17 Fab 2023
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya mika sunan Dr. Zainab Marwa ga majalisar dattawa domin tantancewa ta mamba a majalisar gudanarwa ta hukumar NDDC.
Tsohon mataimakin shugaban kasar Najeriya, Atiku Abubakar, ya nuna damuwa kan karuwar matsalar rashin tsaro. Atiku ya ce gwamnati ta kasa koyon darasi.
Gwamnan jihar Ondo, Lucky Aiyedatiwa, ya yi karin haske kan yunkurin tayar da ba a gidan gwamnatin jihar. Ya ce 'yan sanda da jami'an tsaro sun yi kokari.
Rigima ta kunno kai a jam'iyyar ADC a jihar Adamawa. Dan takarar kujerar majalisar wakilai, ya yi zargin cewa ana kokarin sauya sakamakon zaben fitar da gwani
Firaministan Israila, Benjamin Netanyahu, ya yi magana kan takaddamarsa da Shugaba Donald Trump. Ya bayyana cewa suna samun sabani amma suna shiryawa.
Tsohon mataimakin shugaban kasar Najeriya, Atiku Abubakar, ya sake ragargazar Shugaba Bola Tinubu kan matsalar rashin tsaron da ake ci gaba da fama da ita.
Shugaban kasar Amurka, Donald Trump ya tabbatar da cewa ya yi kalamai masu kaushi kan firaministan Isra'ila, Benjamin Netanyahu, yayin wata tattaunawa ta waya.
'Yan bindiga dauke da makamai sun yi awon gaba da wasu dalibai a jihar Zamfara. Rundunar 'yan sanda ta yi bayanin yadda lamarin ya auku a cikin dare.
Tsohon dan takarar mataimakin shugaban kasa a zaben 2023, Yusuf Datti Baba-Ahmed ya yi magana kan alakarsa da Peter Obi. Ya ce saboda tausayi ya yi aiki tare da shi.
Sharif Lawal
Samu kari