Sharif Lawal
6904 articles published since 17 Fab 2023
6904 articles published since 17 Fab 2023
Tsohon dan majalisar wakilan Najeriya daga jihar Kano, Nasiru Baballe Ila, ya fice daga jam'iyyar APC. Nasiru Baballe ya sauya sheka zuwa jam'iyyar ADC.
Fadar shugaban kasa ta yi martani kan bazaranar da shugaban Amurka, Donald Trump, ya yi. Ta bayyana cewa nan bada jinawa ba shugabannin biyu za su hadu.
Ministan harkokin cikin gida, Olabunmi Tunji-Ojo, ya bayyana cewa babu wani taron dangi da 'yan adawa za su yi wanda zai hana nasarar Shugaba Bola Tinubu a 2027.
Tsohon hadimin Muhammadu Buhari, Bashir Ahmad ya yi martani ga sanatan Amurka, Ted Cruz, wanda ke shirin gabatar da kudirin hana shari'ar musulunci a Najeriya.
Rikicin shugabancin da ya addabi jam'iyyar PDP ya sake daukar sabon salo bayan jam'iyyar ta dare gida biyu. An dakatar da shugaban jam'iyyar na kasa.
Jam'iyyar PDP ta dauki matakin ladabtarwa kan wasu manyan jami'anta. Jam'iyyar ta dakatar da sakatarenta na kasa tare da wasu manyan jami'ai guda uku.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu taba nuna gazawar tsohon Shugaba Goodluck Ebele Jonathan wajen kare rayukan Kiristocin Najeriya daga kashe-kashe.
Gwamnan jihar Gombe, Inuwa Yahaya, ya sallami shugaban hukumar ilmin bai daya ta jihar (SUBEB) daga kan mukaminsa. Gwamnan ya nada sabon shugaba.
Wasu jami'an sojoji sun shiga hannu bayan an zarge su da yunkurin gudanar da juyin mulki a kasar Guinea-Bissau. Hakan na zuwa ne ana shirin fara kamfen na zabe.
Sharif Lawal
Samu kari