Sharif Lawal
8228 articles published since 17 Fab 2023
8228 articles published since 17 Fab 2023
Gwamnan jihar Rivers, Nyesom Wike, na jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP) ya nemi ƴan adawar jihar da su haƙura su marawa zababben gwamnan jihar baya.
Shahararren mawaƙin nan Habeeb Okikiola, wanda aka fi sani da Portable, ya gurfana a gaban kotu kan tuhume-tuhumen da ake masa. Ana masa tuhuma mai yawa...
Masu sana'ar PoS da suka ci karen su babu babbaka a baya, yanzu sun zaftare kuɗin da suke caja a hannun mutane, yayin da aka samu wadatuwar kuɗaɗe a yanzu.
Sanatan jam'iyyar All Progressives Congress (APC), Ali Ndume, yayi magana kan shugabancin majalisa ta 10. Ndume yace ƴan siyasa har sun fara siyan kujerar.
Bidiyon wata mata mai tallar ruwan leda a bakin titi dauke da tagwayen ta ya sosa zukatan mutane da dama. Matar ta bayyana cewa mahaifin yaran ya gudu ya bar su
Gwamnonin jam'iyyar All Progressives Congress (APC) sun buƙaci hukumar tsaron farin kaya ta DSS da ta cafke masu shirya maƙarƙashiyar kafa gwamnatin wucin gadi.
Karamin ministan albarkatun man fetur na tarayya, Timipre Sylva, yayi murabus daga muƙamin sa na minista. Timipre Sylva yayi murabus ne domin takarar gwamna.
Wata kyakkyawar budurwa ta fito neman saurayi ruwa a jallo. Budurwar tace ba ta da mashinshini kuma a shirye take ta samu wanda za su faranta wa juna rai tare.
Rundunar ƴan sandan jihar Kano, ta samu nasarar cafke wasu ɓata gari a jihar. Rundunar ta cafke mutum 14 masu fashi da makami, dillancin ƙwayoyi da sata a jihar
Sharif Lawal
Samu kari