Sharif Lawal
8228 articles published since 17 Fab 2023
8228 articles published since 17 Fab 2023
Za a fafata zaɓen gwamna jihar Kogi a ranar 11 ga watan Nuwamba 2023. Jam'iyyun PDP, APC da LP duk sun fitar da ƴan takarar da za su wakilce su a zaɓen gwamnan.
Bidiyon wani hijabi mai ɗankaren tsada ya janyo cece-kuce a yanar gizo. Hijabin dai an sanya masa farashin N1.8m wanda hakan ya sanya mutane cikin mamaki..
Gwamnatin tarayya ta bayyana cewa rashin tsagaita wuta da ɓangarorin da ke faɗa juna suke yi a Sudan, shine ya sanya ba ta kwaso ƴan Najeriya da ke can ba.
Rahotanni sun tabbatar da mutuwar mahaifiyar tsohon gwamnan jihar Imo, Emeka Ihedioha. Dame Dorathy ta bar duniya tana da shekara 90, a birnin tarayya Abuja.
Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari ya ce ya cika wa ƴan Najeriya alƙawarin da ya ɗauka na yin ahihin zaɓe a ƙasar nan. Buhari ya faɗi haka ne cikin saƙon Sallah.
Gwamnan jihar Benue, Samuel Ortom, ya yi kakkausan martani akan shugaban ƙasa Muhammadu Buhari. Gwamna ya zargi shugaban ƙasar da rashin daraja rayukan al'umma.
Zaɓaɓben shugaban ƙasa, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, ya kafa kwamitin rantsar da shugaban ƙasa. Kwamitin yana ɗauke ne da sunayen wasu manyan ƙusoshi mutum 13.
Bidiyon wata amarya a wajen bikin ta inda ta ƙi yarda ta rungumo angonta ya janyo cece-kuce, a bidiyon amaryar ta murtuke fuska kamar wacce aka yi wa auren dole
Hukumar zaɓe mai zaman kanta ta ƙasa (INEC), ta musanta zargin cewa ta shirya yi wa gwamnan jihar Adamawa, Ahmadu Umaru Fintiri, magudi a zaben gwamnan jihar.
Sharif Lawal
Samu kari