Sharif Lawal
8228 articles published since 17 Fab 2023
8228 articles published since 17 Fab 2023
Wata matar aure ta bayyana halin tsaka mai wuya da ta samu kanta a ciki yanzu. Tace ƴaƴanta 4 surikinta ne mahaifin su kuma mijinta bai sani ba. Ta rasa abin yi
Rahotanni sun tabbatar da dangantaka na ƙara tsami a tsakanin gwamnan jihar Ondo, Rotimi Akeredolu da mataimakinsa Orimisan Aiyedatiwa kan ragamar mulkin jihar.
Bangaren Sanata Abdulaziz Yari, ɗaya daga cikin na gaba-gaba a takarar shugabancin majalisar dattawa, ya musanta zargin yin amfani da kudi domin siye sanatoci.
Kashim Shettima ya bayyana cewa a shirye yake ya ɗuka ƙasa kan guiwoyinsa domin ya roƙi zaɓaɓbun sanatoci su zaɓi Godswill Akpabio shugaban majalisar dattawa.
Tsohon shugaban kwamitin harkokin sufurin jiragen sama na majalisar wakilai ta ƙasa, Nnolim Nnaji ya caccaki tsohon ministan sufurin jiragen sama, Hadi Sirika.
Wani matashi ya sanya bidiyonsa da malamar da ta koyar da shi a lokacin yana firamare shekara 15 da suka wuce. Kyawun malamar ya ƙara bayyana a cikin bidiyon.
Mataimakin shugaban ƙasa Kashim Shettima, ya bayyana cewa Sanata Godswill Akpabio shi ne ya cancanta da ya shugabanci majalisar dattawa ta 10 saboda kwarewarsa.
Rundunar ƴan sandan birnin tarayya Abuja, ta cafke wani ɓata-gari wanda ya daɗe yana bayar da bayanan sirri, safarar makamai da kayan abinci ga ƴan bindiga.
Gwamnan jihar Benue Rev. Fr. Hyacinth Alia ya shirya dawo da kadarorin gwamnatin jihar waɗanda gwamnatin Samuel Ortom, ta tattara ta yi awon gaba da su a jihar.
Sharif Lawal
Samu kari